Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 14:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya umarci taron su zazzauna a ɗanyar ciyawa. Da ya ɗauki gurasa biyar ɗin da kifi biyun, sai ya ɗaga kai sama, ya yi wa Allah godiya, ya gutsuttsura gurasar, ya yi ta ba almajiransa, almajiran kuma suna bai wa jama'a.

Karanta cikakken babi Mat 14

gani Mat 14:19 a cikin mahallin