Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 14:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da maraice ya yi, almajiransa suka zo gare shi, suka ce, “Wurin nan fa ba kowa, ga shi kuwa, rana ta sunkuya. Sai ka sallami taron, su tafi ƙauyuka su saya wa kansu abinci.”

Karanta cikakken babi Mat 14

gani Mat 14:15 a cikin mahallin