Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 13:45-47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

45. “Har wa yau kuma Mulkin Sama kamar attajiri yake, mai neman lu'ulu'u masu daraja.

46. Da ya sami lu'ulu'u É—aya mai tamanin gaske, sai ya je ya sai da dukan mallaka tasa, ya saye shi.”

47. “Har wa yau kuma Mulkin Sama kamar taru yake da aka jefa a teku, ya kamo kifi iri iri.

Karanta cikakken babi Mat 13