Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 13:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ba su wani misali, ya ce, “Mulkin Sama kamar yisti yake, wanda wata mace ta ɗauka ta cuɗe da mudu uku na garin alkama, har duk garin ya game da yistin.”

Karanta cikakken babi Mat 13

gani Mat 13:33 a cikin mahallin