Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 13:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika, ina gaya muku, annabawa da adalai da yawa sun yi ɗokin ganin abin da kuke gani, amma ba su gani ba, su kuma ji abin da kuke ji, amma ba su ji ba.

Karanta cikakken babi Mat 13

gani Mat 13:17 a cikin mahallin