Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 12:49-50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

49. Sai ya miƙa hannu wajen almajiransa, ya ce, “Ga nan tsohuwata da 'yan'uwana nan!

50. Ai, kowa ya yi abin da Ubana da yake cikin Sama yake so, shi ne ɗan'uwana, shi ne 'yar'uwata, shi ne kuma tsohuwata.”

Karanta cikakken babi Mat 12