Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 12:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ko dai ku ce itace kyakkyawa ne, 'ya'yansa kuma kyawawa, ko kuwa ku ce itace mummuna ne, 'ya'yansa kuma munana. Don itace, da 'ya'yansa ake gane shi.

Karanta cikakken babi Mat 12

gani Mat 12:33 a cikin mahallin