Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 12:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da Farisiyawa suka ji haka sai suka ce, “Ai, da ikon Ba'alzabul sarkin aljannu kawai, wannan yake fitar da aljannu.”

Karanta cikakken babi Mat 12

gani Mat 12:24 a cikin mahallin