“Ga barana wanda na zaɓa!Ƙaunataccena, wanda nake farin ciki da shi ƙwarai.Zan sa masa Ruhuna, zai kuma sanar da al'ummai hanyar gaskiya.