Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 11:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ke kuma Kafarnahum, ɗaukaka ki sama za a yi? A'a, ƙasƙantar da ke za a yi, har Hades. Da mu'ujizan da aka yi a cikinki, su aka yi a Saduma, da ta wanzu har ya zuwa yau.

Karanta cikakken babi Mat 11

gani Mat 11:23 a cikin mahallin