Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku warkar da marasa lafiya, ku ta da matattu, ku tsarkake kutare, ku kuma fitar da aljannu. Kyauta kuka samu, ku kuma bayar kyauta.

Karanta cikakken babi Mat 10

gani Mat 10:8 a cikin mahallin