Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 10:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku ji tsoron masu kisan mutum, amma ba sa iya kashe kurwarsa. Sai dai ku ji tsoron wannan da yake da ikon hallaka kurwar da jikin duka a Gidan Wuta.

Karanta cikakken babi Mat 10

gani Mat 10:28 a cikin mahallin