Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 10:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Dan'uwa zai ba da ɗan'uwansa a kashe shi, uba kuwa ɗansa. 'Ya'ya kuma za su tayar wa iyayensu, har su sa a kashe su.

Karanta cikakken babi Mat 10

gani Mat 10:21 a cikin mahallin