Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 10:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin da suka ba da ku, kada ku damu da yadda za ku yi magana, ko kuwa abin da za ku faɗa, domin za a ba ku abin da za ku faɗa a lokacin.

Karanta cikakken babi Mat 10

gani Mat 10:19 a cikin mahallin