Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yusufu mijinta kuwa da yake shi mutumin kirki ne, ba ya kuma so ya ba ta kunya a gaban jama'a, sai ya yi niyyar rabuwa da ita a asirce.

Karanta cikakken babi Mat 1

gani Mat 1:19 a cikin mahallin