Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 9:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kawo masa yaron. Da aljanin ya gan shi, nan da nan sai ya buge yaron, jikinsa na rawa, ya fāɗi yana ta birgima, bakinsa na kumfa.

Karanta cikakken babi Mar 9

gani Mar 9:20 a cikin mahallin