Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 9:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Ya ku mutanen zamani marar bangaskiya! Har yaushe zan iya zama da ku? Har yaushe kuma zan iya jure muku? Ku dai kawo mini shi.”

Karanta cikakken babi Mar 9

gani Mar 9:19 a cikin mahallin