Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk inda ya hau shi, sai ya doka shi har ƙasa, bakinsa na kumfa, yana tsukun haƙoransa, yana sandarewa. Na kuma yi wa almajiranka magana su fitar da shi, suka kasa.”

Karanta cikakken babi Mar 9

gani Mar 9:18 a cikin mahallin