Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 7:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga nan kuma ya tashi ya tafi wajajen Taya da Sidon. Ya shiga wani gida, bai kuwa so kowa ya sani ba, amma ba ya ɓoyuwa.

Karanta cikakken babi Mar 7

gani Mar 7:24 a cikin mahallin