Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 7:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “Ashe, ku ma ba ku da fahimta ne? Ashe, ba ku gane ba, kome ya shiga mutum daga waje, ba yadda zai ƙazanta shi,

Karanta cikakken babi Mar 7

gani Mar 7:18 a cikin mahallin