Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 6:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai fa sarki Hirudus ya ji labari, domin sunan Yesu ya riga ya shahara, har waɗansu suka ce, “Yahaya Maibaftisma ne aka tasa daga matattu, shi ya sa mu'ujizan nan suke aiki ta wurinsa.”

Karanta cikakken babi Mar 6

gani Mar 6:14 a cikin mahallin