Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 5:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana cikin magana, sai ga waɗansu daga gidan shugaban majami'a suka ce, “Ai, 'yarka ta rasu, me kuma za ka wahalar da Malamin?”

Karanta cikakken babi Mar 5

gani Mar 5:35 a cikin mahallin