Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuwa yardar musu. Sai baƙaƙen aljannun suka fita, suka shiga aladun. Garken kuwa wajen alade dubu biyu, suka rugungunto ta gangaren, suka fāɗa tekun, suka halaka a ruwa.

Karanta cikakken babi Mar 5

gani Mar 5:13 a cikin mahallin