Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 3:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Sai ya sāke shiga majami'a. Akwai wani mutum a nan kuwa mai shanyayyen hannu.

2. Sai suka yi haƙwansa su ga ko zai warkar da shi ran Asabar, don su samu su kai ƙararsa.

3. Sai ya ce wa mai shanyayyen hannun, “Fito nan fili.”

Karanta cikakken babi Mar 3