Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 15:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Almasihun nan, Sarkin Isra'ila, yă sauko mana daga gicciyen yanzu, mu kuwa mu gani mu ba da gaskiya.” Waɗanda aka gicciye tare da shi su ma suka zazzage shi.

Karanta cikakken babi Mar 15

gani Mar 15:32 a cikin mahallin