Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 15:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ga wani mai wucewa, wai shi Saminu Bakurane, uban Iskandari da Rufas, yana zuwa daga ƙauye. Suka fa tilasta masa ya ɗauki gicciyen Yesu.

Karanta cikakken babi Mar 15

gani Mar 15:21 a cikin mahallin