Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 14:49-51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

49. Kowace rana ina tare da ku a Haikalin ina koyarwa, amma ba ku kama ni ba. Amma an yi haka ne fa domin a cika Littattafai.”

50. Daga nan duk almajiran suka yashe shi, suka yi ta kansu.

51. Sai wani saurayi, daga shi sai mayafi, ya bi shi. Suka kai masa cafka,

Karanta cikakken babi Mar 14