Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 14:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran kwana biyu a yi Idin Ƙetarewa da idin abinci marar yisti, sai manyan firistoci da malaman Attaura suka nemi hanyar kama Yesu da makirci, su kashe shi,

Karanta cikakken babi Mar 14

gani Mar 14:1 a cikin mahallin