Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 13:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin nan za a yi wata matsananciyar wahala, irin wadda ba a taɓa yi ba tun farkon halittar da Allah ya yi, har ya zuwa yanzu, ba kuwa za a ƙara yi ba har abada.

Karanta cikakken babi Mar 13

gani Mar 13:19 a cikin mahallin