Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 13:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da kuka ga an kafa mummunan aikin saɓo mai banƙyama a wurin da bai kamata ba (mai karatu fa yă fahimta), to, sai waɗanda suke ƙasar Yahudiya su gudu su shiga duwatsu.

Karanta cikakken babi Mar 13

gani Mar 13:14 a cikin mahallin