Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 12:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma manoman nan suka ce wa juna, ‘Ai, wannan shi ne magajin. Ku zo mu kashe shi, gādon yă zama namu.’

Karanta cikakken babi Mar 12

gani Mar 12:7 a cikin mahallin