Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 12:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya kira almajiransa, ya ce musu, “Hakika, ina gaya muku, abin da gajiyayyiya gwauruwan nan ta zuba cikin baitulmalin nan ya fi na sauran duka.

Karanta cikakken babi Mar 12

gani Mar 12:43 a cikin mahallin