Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 12:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya ga ya yi masa magana da fasaha, sai ya ce masa, “Ba ka nesa da Mulkin Allah.” Bayan wannan kuma ba wanda ya yi ƙarfin halin sāke tambayarsa wani abu.

Karanta cikakken babi Mar 12

gani Mar 12:34 a cikin mahallin