Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce musu, “Ku shiga ƙauyen can da yake gabanku. Da shigarku za ku ga wani aholaki a ɗaure, wanda ba a taɓa hawa ba. Ku kwanto shi.

Karanta cikakken babi Mar 11

gani Mar 11:2 a cikin mahallin