Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya yi musu gargaɗi ya ce, “Ashe, ba a rubuce yake ba cewa, ‘Za a kira masujadata ɗakin addu'a na dukkan al'ummai’? Amma ku kun maishe shi kogon 'yan fashi.”

Karanta cikakken babi Mar 11

gani Mar 11:17 a cikin mahallin