Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 11:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya shiga Urushalima, ya shiga Haikalin. Da dai ya dudduba kome, da yake magariba ta yi, ya fita ya tafi Betanya tare da goma sha biyun nan.

Karanta cikakken babi Mar 11

gani Mar 11:11 a cikin mahallin