Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 10:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce masa, “Yi tafiyarka, bangaskiyarka ta warkar da kai.” Nan take ya gani, ya bi Yesu, suka tafi.

Karanta cikakken babi Mar 10

gani Mar 10:52 a cikin mahallin