Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 10:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce masa, “Ma iya.” Sai Yesu ya ce musu, “Ƙoƙon da ni zan sha, da shi za ku sha, baftismar da za a yi mini kuwa, da ita za a yi muku.

Karanta cikakken babi Mar 10

gani Mar 10:39 a cikin mahallin