Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya tashi daga nan, ya tafi ƙasar Yahudiya, da kuma hayin Kogin Urdun. Taro kuma ya sāke haɗuwa wurinsa, ya kuma sāke koya musu kamar yadda ya saba.

Karanta cikakken babi Mar 10

gani Mar 10:1 a cikin mahallin