Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahaya kuwa na sanye da tufar gashin raƙumi, yana kuma ɗaure da ɗamara ta fata, abincinsa kuwa fara ce da ruwan zuma.

Karanta cikakken babi Mar 1

gani Mar 1:6 a cikin mahallin