Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mar 1:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk suka yi mamaki, har suka tanttambayi juna suna cewa, “Kai, mene ne haka? Tabɗi! Yau ga baƙuwar koyarwa! Har baƙaƙen aljannu ma yake yi wa umarni gabagaɗi, suna kuwa yi masa biyayya!”

Karanta cikakken babi Mar 1

gani Mar 1:27 a cikin mahallin