Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 9:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “Duk wanda ya karɓi ƙanƙane yaro kamar wannan saboda sunana, ni ya karɓa. Wanda kuwa ya karɓe ni, ya karɓi wanda ya aiko ni ke nan. Ai, wanda yake ƙarami a cikinku shi ne babba.”

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:48 a cikin mahallin