Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 9:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan muryar ta yi magana, aka ga Yesu shi kaɗai. Suka yi shiru. A kwanakin nan kuwa ba su gaya wa kowa abin da suka gani ba.

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:36 a cikin mahallin