Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 9:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da manzanni suka dawo, suka gaya wa Yesu abin da suka yi. Sai ya tafi da su a keɓe zuwa wani gari wai shi Betsaida.

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:10 a cikin mahallin