Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 8:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk kuwa ana ta kuka da kururuwa saboda ita. Amma Yesu ya ce, “Ku daina kuka. Ai, ba matacciya take ba, barci take yi.”

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:52 a cikin mahallin