Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 8:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce, “Wa ya taɓa ni?” Da kowa ya yi mūsū, Bitrus da waɗanda suke tare da shi suka ce, “Maigida, ai, taro masu yawa ne suke tutturarka, suna matsarka.”

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:45 a cikin mahallin