Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 8:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Koma gida, ka faɗi irin manyan abubuwan da Allah ya yi maka.” Sai ya tafi ko'ina a cikin birnin yana sanar da manyan abubuwan da Yesu ya yi masa.

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:39 a cikin mahallin