Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 8:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aljannun suka rabu da mutumin, suka shiga aladun. Garken kuwa suka rungungunta ta gangaren, suka faɗa tekun, suka halaka a ruwa.

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:33 a cikin mahallin