Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 7:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya tafi tare da su. Da ya matso kusa da gidan, sai jarumin ɗin ya aiki aminansa wurinsa su ce masa, “Ya Ubangiji, kada ka wahalar da kanka. Ban ma isa har ka zo gidana ba.

Karanta cikakken babi Luk 7

gani Luk 7:6 a cikin mahallin