Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Luk 7:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu ci tare da shi kuwa suka fara ce wa juna, “Wannan kuwa wane ne wanda har yake gafarta zunubai?”

Karanta cikakken babi Luk 7

gani Luk 7:49 a cikin mahallin